15
Q.S Al-Furqan (25:15)
قُلْ اَذٰلِكَ خَيْرٌ اَمْ جَنَّةُ الْخُلْدِ الَّتِيْ وُعِدَ الْمُتَّقُوْنَۗ كَانَتْ لَهُمْ جَزَاۤءً وَّمَصِيْرًا
qul ażālika khairun am jannatul-khuldil-latī wu‘idal-muttaqūn(a), kānat lahum jazā'aw wa maṣīrā(n).
Ka ce: 'Wannan ne mafi alheri ko Aljannar dawwama da aka yi wa'adi ga mãsu taƙawa, za ta kasance musu lãda da makoma?'