48
Q.S An-Nur (24:48)
وَاِذَا دُعُوْٓا اِلَى اللّٰهِ وَرَسُوْلِهٖ لِيَحْكُمَ بَيْنَهُمْ اِذَا فَرِيْقٌ مِّنْهُمْ مُّعْرِضُوْنَ
wa iżā du‘ū ilallāhi wa rasūlihī liyaḥkuma bainahum iżā farīqum minhum mu‘riḍūn(a).
Kuma idan aka kira su zuwa ga Allah da Manzonsa domin ya yi hukunci a tsakaninsu, sai ga wani ɓangare daga gare su suna jũya baya.