ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



14

Q.S An-Nur (24:14)

وَلَوْلَا فَضْلُ اللّٰهِ عَلَيْكُمْ وَرَحْمَتُهٗ فِى الدُّنْيَا وَالْاٰخِرَةِ لَمَسَّكُمْ فِيْ مَآ اَفَضْتُمْ فِيْهِ عَذَابٌ عَظِيْمٌ

wa lau lā faḍlullāhi ‘alaikum wa raḥmatuhū fid-dun-yā wal-ākhirati lamassakum fīmā afaḍtum fīhi ‘ażābun ‘aẓīm(un).

Kuma da ba domin falalar Allah da rahamarSa ba a kanku a duniya da Lahira, da lalle azaba mai girma ta sãme ku saboda abin da kuka shiga cikinsa.