ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



10

Q.S An-Nur (24:10)

وَلَوْلَا فَضْلُ اللّٰهِ عَلَيْكُمْ وَرَحْمَتُهٗ وَاَنَّ اللّٰهَ تَوَّابٌ حَكِيْمٌ ࣖ

wa lau lā faḍlullāhi ‘alaikum wa raḥmatuhū wa annallāha tawwābun ḥakīm(un).

Kuma da ba domin falalar Allah da rahamarSa ba a kanku, kuma lalle Allah Mai karɓar tuba ne, Mai hikima.