ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



91

Q.S Ta-Ha (20:91)

قَالُوْا لَنْ نَّبْرَحَ عَلَيْهِ عٰكِفِيْنَ حَتّٰى يَرْجِعَ اِلَيْنَا مُوْسٰى

qālū lan nabraḥa ‘alaihi ‘ākifīna ḥattā yarji‘a ilainā mūsā.

Ya ce: 'To ka tafi! Lalle a gare ka a rayuwa cewa: 'Kada ka taɓa ni.' Kuma lalle a gare ka wa'adi ba za a saɓa ba. Ka dũbi abin bautawarka da ka kasance kana bauta wa shi da yamma. Lalle za mu ƙone shi, sa'an nan za mu watsa shi a cikin teku watsa.'