ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



79

Q.S Ta-Ha (20:79)

وَاَضَلَّ فِرْعَوْنُ قَوْمَهٗ وَمَا هَدٰى

wa aḍalla fir‘aunu qaumahū wa mā hadā.

Suka ce: 'An wahalar da mu kafin ka zo mana da bayan ka ka zo mana.' Ya ce: 'Wataƙila Ubangijinku zai halaka maƙiyayyanku, kuma Ya sanya ku wakilai a ƙasa, sa'an nan Ya gani yadda kuke aikatãwa.'