58
Q.S Ta-Ha (20:58)
فَلَنَأْتِيَنَّكَ بِسِحْرٍ مِّثْلِهٖ فَاجْعَلْ بَيْنَنَا وَبَيْنَكَ مَوْعِدًا لَّا نُخْلِفُهٗ نَحْنُ وَلَآ اَنْتَ مَكَانًا سُوًى
fa lana'tiyannaka bisiḥrim miṡlihī faj‘al bainanā wa bainaka mau‘idal lā nukhlifuhū naḥnu wa lā anta makānan suwā(n).
'To lalle za mu kawo maka sihiri irin nasa, don haka ka sanya tsakaninmu da tsakaninka alƙawari da ba za mu saɓa ba, mu da kai, a wuri mai daidaituwa.'