ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



50

Q.S Ta-Ha (20:50)

قَالَ رَبُّنَا الَّذِيْٓ اَعْطٰى كُلَّ شَيْءٍ خَلْقَهٗ ثُمَّ هَدٰى

qāla rabbunal-lażī a‘ṭā kulla syai'in khalqahū ṡumma hadā.

Ya ce: 'Ubangijinmu ne Wanda Ya bai wa kowane abu halittarsa, sa'an nan Ya shiryar.'