ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



99

Q.S Al-Kahf (18:99)

۞ وَتَرَكْنَا بَعْضَهُمْ يَوْمَىِٕذٍ يَّمُوْجُ فِيْ بَعْضٍ وَّنُفِخَ فِى الصُّوْرِ فَجَمَعْنٰهُمْ جَمْعًا ۙ

wa taraknā ba‘ḍahum yauma'iżiy yamūju fī ba‘ḍiw wa nufikha fiṣ-ṣūri fa jama‘nāhum jam‘ā(n).

Kuma za Mu bar su a rãnar nan suna yawo a cikin juna, kuma aka busa ƙaho, sai Muka tattara su gaba ɗaya.