87
Q.S Al-Kahf (18:87)
قَالَ اَمَّا مَنْ ظَلَمَ فَسَوْفَ نُعَذِّبُهٗ ثُمَّ يُرَدُّ اِلٰى رَبِّهٖ فَيُعَذِّبُهٗ عَذَابًا نُّكْرًا
qāla ammā man ẓalama fa saufa nu‘ażżibuhū ṡumma yuraddu ilā rabbihī fa yu‘ażżibuhū ‘ażāban nukrā(n).
Ya ce: 'Amma wanda ya yi zãunci, to za mu azabta shi, sa'an nan za a mayar da shi zuwa ga Ubangijinsa, sai Ya azabta shi azaba mai raɗaɗi.'