64
Q.S Al-Kahf (18:64)
قَالَ ذٰلِكَ مَا كُنَّا نَبْغِۖ فَارْتَدَّا عَلٰٓى اٰثَارِهِمَا قَصَصًاۙ
qāla żālika mā kunnā nabg(i), fartaddā ‘alā āṡārihimā qaṣaṣā(n).
Ya ce: 'Wannan ne abin da muke nema.' Sai suka jũya baya a kan hanyarsu suna komawa.