58
Q.S Al-Kahf (18:58)
وَرَبُّكَ الْغَفُوْرُ ذُو الرَّحْمَةِۗ لَوْ يُؤَاخِذُهُمْ بِمَا كَسَبُوْا لَعَجَّلَ لَهُمُ الْعَذَابَۗ بَلْ لَّهُمْ مَّوْعِدٌ لَّنْ يَّجِدُوْا مِنْ دُوْنِهٖ مَوْىِٕلًا
wa rabbukal-gafūru żur-raḥmah(ti), lau yu'ākhiżuhum bimā kasabū la‘ajjala lahumul-‘ażāb(a), bal lahum mau‘idul lay yajidū min dūnihī mau'ilā(n).
Kuma Ubangijinka Mai gafara ne, Mai rahama. Da Ya kama su saboda abin da suka samu, da lalle zai gaggauta musu azaba. A'a! A gare su akwai wa'adi, ba za su sami wurin tserewa ba daga gare Shi.