ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



56

Q.S Al-Kahf (18:56)

وَمَا نُرْسِلُ الْمُرْسَلِيْنَ اِلَّا مُبَشِّرِيْنَ وَمُنْذِرِيْنَۚ وَيُجَادِلُ الَّذِيْنَ كَفَرُوْا بِالْبَاطِلِ لِيُدْحِضُوْا بِهِ الْحَقَّ وَاتَّخَذُوْٓا اٰيٰتِيْ وَمَآ اُنْذِرُوْا هُزُوًا

wa mā nursilul-mursalīna illā mubasysyirīna wa munżirīn(a), wa yujādilul-lażīna kafarū bil-bāṭili liyudḥiḍū bihil-ḥaqqa wattakhażū āyātī wa mā unżirū huzuwā(n).

Kuma ba Mu aika manzanni ba face mãsu bushara da mãsu garga. Kuma waɗanda suka kafirta suna jayayya da ƙarya domin su ɓata gaskiya da ita. Kuma suka ɗauki ãyõyiNa da abin da aka yi musu garga a matsayin izgili.