53
Q.S Al-Kahf (18:53)
وَرَاَ الْمُجْرِمُوْنَ النَّارَ فَظَنُّوْٓا اَنَّهُمْ مُّوَاقِعُوْهَا وَلَمْ يَجِدُوْا عَنْهَا مَصْرِفًا ࣖ
wa ra'al-mujrimūnan nāra fa ẓannū annahum muwāqi‘ūhā wa lam yajidū ‘anhā maṣrifā(n).
Kuma mãsu laifi za su ga wuta, suka tabbata cewa za su faɗa cikinta, kuma ba za su sami wurin kaucewa ba daga gare ta.