48
Q.S Al-Kahf (18:48)
وَعُرِضُوْا عَلٰى رَبِّكَ صَفًّاۗ لَقَدْ جِئْتُمُوْنَا كَمَا خَلَقْنٰكُمْ اَوَّلَ مَرَّةٍۢ ۖبَلْ زَعَمْتُمْ اَلَّنْ نَّجْعَلَ لَكُمْ مَّوْعِدًا
wa ‘uriḍū ‘alā rabbika ṣaffā(n), laqad ji'tumūnā kamā khalaqnākum awwala marratim bal za‘amtum allan naj‘ala lakum mau‘idā(n).
Kuma aka gabatar da su a gaban Ubangijinka a layi: 'Lalle kun zo Mana kamar yadda Muka halicce ku a farko, amma kun yi zaton ba za Mu yi muku wa'adi ba.'