44
Q.S Al-Kahf (18:44)
هُنَالِكَ الْوَلَايَةُ لِلّٰهِ الْحَقِّۗ هُوَ خَيْرٌ ثَوَابًا وَّخَيْرٌ عُقْبًا ࣖ
hunālikal-walāyatu lillāhil-ḥaqq(i), huwa khairun ṡawābaw wa khairun ‘uqbā(n).
A nan mulki na Allah ne na gaskiya. Shi ne Mafi alheri ga lãda kuma Mafi alheri ga ƙarshen nasara.