42
Q.S Al-Kahf (18:42)
وَاُحِيْطَ بِثَمَرِهٖ فَاَصْبَحَ يُقَلِّبُ كَفَّيْهِ عَلٰى مَآ اَنْفَقَ فِيْهَا وَهِيَ خَاوِيَةٌ عَلٰى عُرُوْشِهَا وَيَقُوْلُ يٰلَيْتَنِيْ لَمْ اُشْرِكْ بِرَبِّيْٓ اَحَدًا
wa uḥīṭa biṡamarihī fa aṣbaḥa yuqallibu kaffaihi ‘alā mā anfaqa fīhā wa hiya khāwiyatun ‘alā ‘urūsyihā wa yaqūlu yā laitanī lam usyrik birabbī aḥadā(n).
Kuma aka halaka dukiyarsa, sai ya jũya hannunsa bisa juna saboda abin da ya kashe a cikinta, alhãli ita ta faɗa a kan ɓangarorinta, kuma ya ce: 'Kaitona! Da lalle ban sanya wani abin bautawa tare da Ubangijina ba!'