ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



39

Q.S Al-Kahf (18:39)

وَلَوْلَآ اِذْ دَخَلْتَ جَنَّتَكَ قُلْتَ مَا شَاۤءَ اللّٰهُ ۙ لَا قُوَّةَ اِلَّا بِاللّٰهِ ۚاِنْ تَرَنِ اَنَا۠ اَقَلَّ مِنْكَ مَالًا وَّوَلَدًاۚ

wa lau lā iż dakhalta jannataka qulta mā syā'allāh(u), lā quwwata illā billāh(i), in tarani ana aqalla minka mālaw wa waladā(n).

'Kuma me ya sa ba ka ce sa'ad da ka shiga gonarka: 'Abin da Allah Ya so (ya faru), babu ƙarfi face da Allah'?' Idan ka gan ni kaɗan daga gare ka a dukiya da 'ya'ya,