ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



36

Q.S Al-Kahf (18:36)

وَّمَآ اَظُنُّ السَّاعَةَ قَاۤىِٕمَةً وَّلَىِٕنْ رُّدِدْتُّ اِلٰى رَبِّيْ لَاَجِدَنَّ خَيْرًا مِّنْهَا مُنْقَلَبًا

wa mā aẓunnus-sā‘ata qā'imataw wa la'ir rudittu ilā rabbī la'ajidanna khairam minhā munqalabā(n).

'Kuma ba ni zaton sa'ar za ta tsayu, kuma lalle idan an mayar da ni zuwa ga Ubangijina, lalle zan sami mafi alheri daga gare ta makoma.'