ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



32

Q.S Al-Kahf (18:32)

۞ وَاضْرِبْ لَهُمْ مَّثَلًا رَّجُلَيْنِ جَعَلْنَا لِاَحَدِهِمَا جَنَّتَيْنِ مِنْ اَعْنَابٍ وَّحَفَفْنٰهُمَا بِنَخْلٍ وَّجَعَلْنَا بَيْنَهُمَا زَرْعًاۗ

waḍrib lahum maṡalar rajulaini ja‘alnā li'aḥadihimā jannataini min a‘nābiw wa ḥafafnāhumā binakhliw wa ja‘alnā bainahumā zar‘ā(n).

Kuma ka buga musu misalin mutum biyu, Muka bai wa ɗayansu gonaki biyu na inabi, kuma Muka kewaye su da itacen dabinai, kuma Muka sanya tsakaninsu amfanin ƙasa.