ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



2

Q.S Al-Kahf (18:2)

قَيِّمًا لِّيُنْذِرَ بَأْسًا شَدِيْدًا مِّنْ لَّدُنْهُ وَيُبَشِّرَ الْمُؤْمِنِيْنَ الَّذِيْنَ يَعْمَلُوْنَ الصّٰلِحٰتِ اَنَّ لَهُمْ اَجْرًا حَسَنًاۙ

qayyimal liyunżira ba'san syadīdam mil ladunhu wa yubasysyiral-mu'minīnal-lażīna ya‘malūnaṣ-ṣāliḥāti anna lahum ajran ḥasanā(n).

Madaidaiciya, domin ya yi garga da azaba mai tsanani daga wurinSa, kuma ya yi bushara ga muminai waɗanda suka aikata ayyukan ƙwarai cewa a gare su akwai lãda mai kyau.