16
Q.S Al-Kahf (18:16)
وَاِذِ اعْتَزَلْتُمُوْهُمْ وَمَا يَعْبُدُوْنَ اِلَّا اللّٰهَ فَأْوٗٓا اِلَى الْكَهْفِ يَنْشُرْ لَكُمْ رَبُّكُمْ مِّنْ رَّحْمَتِهٖ وَيُهَيِّئْ لَكُمْ مِّنْ اَمْرِكُمْ مِّرْفَقًا
wa iżi‘tazaltumūhum wa mā ya‘budūna illallāha fa'wū ilal-kahfi yansyur lakum rabbukum mir raḥmatihī wa yuhayyi' lakum min amrikum mirfaqā(n).
'Kuma idan kun jũya baya daga gare su da abin da suke bauta wa wanin Allah, to ku nemi tsari a cikin kogo, Ubangijinku zai shimfiɗa muku rahamarSa, kuma Ya shirya muku daga al'amarinku sauƙi.'