ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



13

Q.S Al-Kahf (18:13)

نَحْنُ نَقُصُّ عَلَيْكَ نَبَاَهُمْ بِالْحَقِّۗ اِنَّهُمْ فِتْيَةٌ اٰمَنُوْا بِرَبِّهِمْ وَزِدْنٰهُمْ هُدًىۖ

naḥnu naquṣṣu ‘alaika naba'ahum bil-ḥaqq(i), innahum fityatun āmanū birabbihim wa zidnāhum hudā(n).

Mu ne Muka bayyana maka labarinsu da gaskiya. Lalle su samari ne sun yi imani da Ubangijinsu, kuma Muka ƙara musu shiriya.