105
Q.S Al-Kahf (18:105)
اُولٰۤىِٕكَ الَّذِيْنَ كَفَرُوْا بِاٰيٰتِ رَبِّهِمْ وَلِقَاۤىِٕهٖ فَحَبِطَتْ اَعْمَالُهُمْ فَلَا نُقِيْمُ لَهُمْ يَوْمَ الْقِيٰمَةِ وَزْنًا
ulā'ikal-lażīna kafarū bi'āyāti rabbihim wa liqā'ihī fa ḥabiṭat a‘māluhum falā nuqīma lahum yaumal-qiyāmati waznā(n).
Waɗannan ne waɗanda suka kafirta da ãyõyin Ubangijinsu da gamuwa da Shi, sai ayyukansu suka ɓace, saboda haka ba za Mu yi musu daidaito ba a Ranar Kiyãma.