ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



97

Q.S Al-Isra'i (17:97)

وَمَنْ يَّهْدِ اللّٰهُ فَهُوَ الْمُهْتَدِۚ وَمَنْ يُّضْلِلْ فَلَنْ تَجِدَ لَهُمْ اَوْلِيَاۤءَ مِنْ دُوْنِهٖۗ وَنَحْشُرُهُمْ يَوْمَ الْقِيٰمَةِ عَلٰى وُجُوْهِهِمْ عُمْيًا وَّبُكْمًا وَّصُمًّاۗ مَأْوٰىهُمْ جَهَنَّمُۗ كُلَّمَا خَبَتْ زِدْنٰهُمْ سَعِيْرًا

wa may yahdillāhu fa huwal-muhtad(i), wa may yuḍlil falan tajida lahum auliyā'a min dūnih(ī), wa naḥsyuruhum yaumal-qiyāmati ‘alā wujūhihim ‘umyaw wa bukmaw wa ṣummā(n), ma'wāhum jahannam(u), kullamā khabat zidnāhum sa‘īrā(n).

Kuma duk wanda Allah Ya shiryar, to shi ne mai shiriya. Kuma duk wanda Ya ɓatar, to ba za ka sami masa majiɓinci waninSa ba. Kuma za Mu tattara su a Ranar Kiyãma a kan fuskokinsu makãho, bebe, kurãme. Makominsu Jahannama ce. Duk lokacin da ta ƙone, za Mu ƙara musu wuta.