72
Q.S Al-Isra'i (17:72)
وَمَنْ كَانَ فِيْ هٰذِهٖٓ اَعْمٰى فَهُوَ فِى الْاٰخِرَةِ اَعْمٰى وَاَضَلُّ سَبِيْلًا
wa man kāna fī hāżihī a‘mā fa huwa fil-ākhirati a‘mā wa aḍallu sabīlā(n).
Kuma duk wanda ya kasance makãho a duniya, to shi makãho ne a Lahira kuma ya fi ɓata hanya.