67
Q.S Al-Isra'i (17:67)
وَاِذَا مَسَّكُمُ الضُّرُّ فِى الْبَحْرِ ضَلَّ مَنْ تَدْعُوْنَ اِلَّآ اِيَّاهُۚ فَلَمَّا نَجّٰىكُمْ اِلَى الْبَرِّ اَعْرَضْتُمْۗ وَكَانَ الْاِنْسَانُ كَفُوْرًا
wa iżā massakumuḍ-ḍurru fil-baḥri ḍalla man tad‘ūna illā iyyāh(u), falammā najjākum ilal-barri a‘raḍtum, wa kānal-insānu kafūrā(n).
Kuma lokacin da musiba ta sãme ku a teku, sai waɗanda kuke kira waninSa suka ɓace, kuma idan Ya tsire ku zuwa ƙasa, sai ku jũya baya. Kuma mutum mai yawan kafirci ne.