ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



6

Q.S Al-Isra'i (17:6)

ثُمَّ رَدَدْنَا لَكُمُ الْكَرَّةَ عَلَيْهِمْ وَاَمْدَدْنٰكُمْ بِاَمْوَالٍ وَّبَنِيْنَ وَجَعَلْنٰكُمْ اَكْثَرَ نَفِيْرًا

Ṡumma radadnā lakumul-karrata ‘alaihim wa amdadnākum bi'amwāliw wa banīna wa ja‘alnākum akṡara nafīrā(n).

Sa'an nan Muka mayar muku da nasara a kansu, kuma Muka ƙarfafa ku da dukiya da 'ya'ya, kuma Muka sanya ku ƙungiya mafi yawa.