52
Q.S Al-Isra'i (17:52)
يَوْمَ يَدْعُوْكُمْ فَتَسْتَجِيْبُوْنَ بِحَمْدِهٖ وَتَظُنُّوْنَ اِنْ لَّبِثْتُمْ اِلَّا قَلِيْلًا ࣖ
yauma yad‘ūkum fa tastajībūna biḥamdihī wa taẓunnūna il labiṡtum illā qalīlā(n).
A rãnar da zai kira ku, sai ku karɓa da yabo, kuma za ku yi zaton ba ku zauna ba face ɗan lokaci kaɗan.