ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



46

Q.S Al-Isra'i (17:46)

وَّجَعَلْنَا عَلٰى قُلُوْبِهِمْ اَكِنَّةً اَنْ يَّفْقَهُوْهُ وَفِيْٓ اٰذَانِهِمْ وَقْرًاۗ وَاِذَا ذَكَرْتَ رَبَّكَ فِى الْقُرْاٰنِ وَحْدَهٗ وَلَّوْا عَلٰٓى اَدْبَارِهِمْ نُفُوْرًا

wa ja‘alnā ‘alā qulūbihim akinnatan ay yafqahūhu wa fī āżānihim waqrā(n), wa iżā żakarta rabbaka fil-qur'āni waḥdahū wallau ‘alā adbārihim nufūrā(n).

Kuma Muka sanya rufi a kan zukãtansu domin kada su fahimta shi, da nauyi a kunnuwansu. Kuma idan ka ambaci Ubangijinka a cikin Alƙur'ani shi kaɗai, suka jũya baya sunã gudun.