ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



38

Q.S Al-Isra'i (17:38)

كُلُّ ذٰلِكَ كَانَ سَيِّئُهٗ عِنْدَ رَبِّكَ مَكْرُوْهًا

kullu żālika kāna sayyi'uhū ‘inda rabbika makrūhā(n).

Duk wannan abin da aka ambata shi mummũna ne a wurin Ubangijinka, abin ƙyama.