3
Q.S Al-Isra'i (17:3)
ذُرِّيَّةَ مَنْ حَمَلْنَا مَعَ نُوْحٍۗ اِنَّهٗ كَانَ عَبْدًا شَكُوْرًا
Żurriyyata man ḥamalnā ma‘a nūḥ(in), innahū kāna ‘abdan syakūrā(n).
Zuriyar waɗanda Muka ɗauka tare da Nuhu. Lalle shi (Nuhu) bawa ne mai yawan godewa.