92
Q.S Yusuf (12:92)
قَالَ لَا تَثْرِيْبَ عَلَيْكُمُ الْيَوْمَۗ يَغْفِرُ اللّٰهُ لَكُمْ ۖوَهُوَ اَرْحَمُ الرّٰحِمِيْنَ
qāla lā taṡrība ‘alaikumul-yaum(a), wa yagfirullāhu lakum, wa huwa arḥamur-rāḥimīn(a).
Ya ce: 'Ba laifi a kanku a yau. Allah Ya gafarta muku. Kuma Shi ne Mafi rahama daga mãsu rahama.'