ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



90

Q.S Yusuf (12:90)

قَالُوْٓا ءَاِنَّكَ لَاَنْتَ يُوْسُفُۗ قَالَ اَنَا۠ يُوْسُفُ وَهٰذَآ اَخِيْ قَدْ مَنَّ اللّٰهُ عَلَيْنَاۗ اِنَّهٗ مَنْ يَّتَّقِ وَيَصْبِرْ فَاِنَّ اللّٰهَ لَا يُضِيْعُ اَجْرَ الْمُحْسِنِيْنَ

qālū a'innaka la'anta yūsuf(u), qāla ana yūsufu wa hāżā akhī qad mannallāhu ‘alainā, innahū may yataqqi wa yaṣbir fa innallāha lā yuḍī‘u ajral-muḥsinīn(a).

Suka ce: 'Shin lalle kai Yusuf ne?' Ya ce: 'Eh! Ni Yusuf ne, kuma wannan ne ɗan'uwana. Lalle Allah Ya yi mana alheri. Lalle duk wanda ya yi taƙawa kuma ya yi haƙuri, to lalle Allah ba Ya ɓatawa lãdar mãsu kyautatawa.'