ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



88

Q.S Yusuf (12:88)

فَلَمَّا دَخَلُوْا عَلَيْهِ قَالُوْا يٰٓاَيُّهَا الْعَزِيْزُ مَسَّنَا وَاَهْلَنَا الضُّرُّ وَجِئْنَا بِبِضَاعَةٍ مُّزْجٰىةٍ فَاَوْفِ لَنَا الْكَيْلَ وَتَصَدَّقْ عَلَيْنَاۗ اِنَّ اللّٰهَ يَجْزِى الْمُتَصَدِّقِيْنَ

falammā dakhalū ‘alaihi qālū yā ayyuhal-‘azīzu massanā wa ahlanaḍ-ḍurru wa ji'nā bibiḍā‘atim muzjātin fa aufi lanal-kaila wa taṣaddaq ‘alainā, innallāha yajzil-mutaṣaddiqīn(a).

To lokacin da suka shiga wurinsa, suka ce: 'Ya mai girma! An sãme mu da wahala mu da iyalinmu, kuma mun zo da kayan kasuwa kaɗan. Ka ba mu cikakken ma'auni, kuma ka yi mana sadaka. Lalle Allah Yana sãka wa mãsu sadaka.'