79
Q.S Yusuf (12:79)
قَالَ مَعَاذَ اللّٰهِ اَنْ نَّأْخُذَ اِلَّا مَنْ وَّجَدْنَا مَتَاعَنَا عِنْدَهٗٓ ۙاِنَّآ اِذًا لَّظٰلِمُوْنَ ࣖ
qāla ma‘āżallāhi an na'khuża illā maw wajadnā matā‘anā ‘indah(ū), innā iżal laẓālimūn(a).
Ya ce: 'Allah ya tsare mu daga ɗaukar wani baicin wanda muka samo kayanmu a wurinsa. To lalle mu a lokacin daga mãsu zãunci.'