ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



73

Q.S Yusuf (12:73)

قَالُوْا تَاللّٰهِ لَقَدْ عَلِمْتُمْ مَّا جِئْنَا لِنُفْسِدَ فِى الْاَرْضِ وَمَا كُنَّا سٰرِقِيْنَ

qālū tallāhi laqad ‘alimtum mā ji'tanā linufsida fil-arḍi wa mā kunnā sāriqīn(a).

Suka ce: 'Rantsuwa da Allah! Lalle kun sani cewa ba mu zo mu yi fasadi a cikin ƙasa ba, kuma ba mu kasance mãsu sata ba.'