69
Q.S Yusuf (12:69)
وَلَمَّا دَخَلُوْا عَلٰى يُوْسُفَ اٰوٰٓى اِلَيْهِ اَخَاهُ قَالَ اِنِّيْٓ اَنَا۠ اَخُوْكَ فَلَا تَبْتَىِٕسْ بِمَا كَانُوْا يَعْمَلُوْنَ
wa lammā dakhalū ‘alā yūsufa āwā ilaihi akhāhu qāla innī akhūka falā tabta'is bimā kānū ya‘malūn(a).
Kuma lokacin da suka shiga wurin Yusuf, ya ɗauki ɗan'uwansa ya ce: 'Lalle ni ɗan'uwanka ne, saboda haka kada ka yi baƙin ciki game da abin da suka kasance suna aikatãwa.'