ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



64

Q.S Yusuf (12:64)

قَالَ هَلْ اٰمَنُكُمْ عَلَيْهِ اِلَّا كَمَآ اَمِنْتُكُمْ عَلٰٓى اَخِيْهِ مِنْ قَبْلُۗ فَاللّٰهُ خَيْرٌ حٰفِظًا وَّهُوَ اَرْحَمُ الرّٰحِمِيْنَ

qāla hal āmanukum ‘alaihi illā kamā amintukum ‘alā akhīhi min qabl(u), fallāhu khairun ḥāfiẓaw wa huwa arḥamur-rāḥimīn(a).

Ya ce: 'Shin zan amince muku da shi kamar yadda na amince muku da ɗan'uwansa a gabãni? To Allah ne Mafi alheri Mai kiyayewa, kuma Shi ne Mafi rahama daga mãsu rahama.'