ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



52

Q.S Yusuf (12:52)

ذٰلِكَ لِيَعْلَمَ اَنِّيْ لَمْ اَخُنْهُ بِالْغَيْبِ وَاَنَّ اللّٰهَ لَا يَهْدِيْ كَيْدَ الْخَاۤىِٕنِيْنَ ۔

Żālika liya‘lama annī lam akhunhu bil-gaibi wa annallāha lā yahdī kaidal-khā'inīn(a).

Wannan domin ya sani cewa lalle ni ban yi masa ha'inci a ɓoye ba, kuma lalle Allah ba Ya shiryar da makircin mãsu ha'inci ba.