Q.S Yusuf (12:36)
وَدَخَلَ مَعَهُ السِّجْنَ فَتَيٰنِ ۗقَالَ اَحَدُهُمَآ اِنِّيْٓ اَرٰىنِيْٓ اَعْصِرُ خَمْرًا ۚوَقَالَ الْاٰخَرُ اِنِّيْٓ اَرٰىنِيْٓ اَحْمِلُ فَوْقَ رَأْسِيْ خُبْزًا تَأْكُلُ الطَّيْرُ مِنْهُ ۗنَبِّئْنَا بِتَأْوِيْلِهٖ ۚاِنَّا نَرٰىكَ مِنَ الْمُحْسِنِيْنَ
wa dakhala ma‘ahus-sijna fatayān(i), qāla aḥaduhumā innī arānī a‘ṣiru khamrā(n), wa qālal-ākharu innī arānī aḥmilu fauqa ra'sī khubzan ta'kuluṭ-ṭairu minh(u), nabbi'nā bita'wīlih(ī), innā narāka minal-muḥsinīn(a).
Kuma tare da shi a cikin kurkuku aka shigar da samari biyu. Ɗaya daga gare su ya ce: 'Lalle ni na ga (mafarki) ina matse giya.' Kuma ɗayan ya ce: 'Lalle ni na ga ina ɗauke da abinci a kan kai, tsuntsaye suna ci daga gare shi. Ka bayyana mana ta'wilinsa. Lalle mu ganin kai daga mãsu kyautatawa.'