34
Q.S Yusuf (12:34)
فَاسْتَجَابَ لَهٗ رَبُّهٗ فَصَرَفَ عَنْهُ كَيْدَهُنَّ ۗاِنَّهٗ هُوَ السَّمِيْعُ الْعَلِيْمُ
fastajāba lahū rabbuhū fa ṣarafa ‘anhu kaidahunn(a), innahū huwas-samī‘ul-‘alīm(u).
Sai Ubangijinsa Ya karɓa masa addu'arsa, kuma Ya kawar da makircinsu daga gare shi. Lalle Shi ne Mai ji, Masani.