27
Q.S Yusuf (12:27)
وَاِنْ كَانَ قَمِيْصُهٗ قُدَّ مِنْ دُبُرٍ فَكَذَبَتْ وَهُوَ مِنَ الصّٰدِقِيْنَ
wa in kāna qamīṣuhū qudda min duburin fa każabat wa huwa minaṣ-ṣādiqīn(a).
Kuma idan rigarsa ta yanke daga baya, to ita ta yi ƙarya, kuma shi yana daga mãsu gaskiya.