24
Q.S Yusuf (12:24)
وَلَقَدْ هَمَّتْ بِهٖۙ وَهَمَّ بِهَا ۚ لَوْلَآ اَنْ رَّاٰ بُرْهَانَ رَبِّهٖۗ كَذٰلِكَ لِنَصْرِفَ عَنْهُ السُّوْۤءَ وَالْفَحْشَاۤءَۗ اِنَّهٗ مِنْ عِبَادِنَا الْمُخْلَصِيْنَ
wa laqad hammat bihī wa hamma bihā lau lā ar ra'ā burhāna rabbih(ī), każālika linaṣrifa ‘anhus-sū'a wal-faḥsyā'(a), innahū min ‘ibādinal-mukhlaṣīn(a).
Kuma lalle ta yi nufin sa, kuma ya yi nufin ta, da ba domin ya ga hujjar Ubangijinsa ba. Haka ne domin Mu kawar da mugunta da lalata daga gare shi. Lalle shi daga bayinMu ne mãsu zaɓi.