ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



22

Q.S Yusuf (12:22)

وَلَمَّا بَلَغَ اَشُدَّهٗٓ اٰتَيْنٰهُ حُكْمًا وَّعِلْمًا ۗوَكَذٰلِكَ نَجْزِى الْمُحْسِنِيْنَ

wa lammā balaga asyuddahū ātaināhu ḥukmaw wa ‘ilmā(n), wa każālika najzil-muḥsinīn(a).

Kuma lokacin da ya kai cikakkiyar ƙarfi, Muka bai shi hukunci da ilimi. Kuma haka Muke sãka wa mãsu kyautatawa.