ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



20

Q.S Yusuf (12:20)

وَشَرَوْهُ بِثَمَنٍۢ بَخْسٍ دَرَاهِمَ مَعْدُوْدَةٍ ۚوَكَانُوْا فِيْهِ مِنَ الزّٰهِدِيْنَ ࣖ

wa syarauhu biṡamanim bakhsin darāhima ma‘dūdah(tin), wa kānū fīhi minaz-zāhidīn(a).

Kuma suka sayar da shi da kuɗi kaɗan, dinari kaɗan, kuma sun kasance mãsu ƙyama da shi.