ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



11

Q.S Yusuf (12:11)

قَالُوْا يٰٓاَبَانَا مَا لَكَ لَا تَأْمَنَّ۫ا عَلٰى يُوْسُفَ وَاِنَّا لَهٗ لَنٰصِحُوْنَ

qālū yā abānā mā laka lā ta'mannā ‘alā yūsufa wa innā lahū lanāṣiḥūn(a).

Suka ce: 'Ya mahaifinmu! Me ya sa ba ka amince mana da Yusuf ba, alhãli mu masu nasiha ne gare shi?'