105
Q.S Yusuf (12:105)
وَكَاَيِّنْ مِّنْ اٰيَةٍ فِى السَّمٰوٰتِ وَالْاَرْضِ يَمُرُّوْنَ عَلَيْهَا وَهُمْ عَنْهَا مُعْرِضُوْنَ
wa ka'ayyim min āyatin fis-samāwāti wal-arḍi yamurrūna ‘alaihā wa hum ‘anhā mu‘rḍūn(a).
Kuma sau nawa ne a cikin sammai da ƙasa akwai ãyõyi suna wucewa kusa da su, kuma suna jũya baya daga gare su?