3
Q.S An-Nasr (110:3)
فَسَبِّحْ بِحَمْدِ رَبِّكَ وَاسْتَغْفِرْهُۗ اِنَّهٗ كَانَ تَوَّابًا ࣖ
fasabbiḥ biḥamdi rabbika wastagfirh(u), innahū kāna tawwābā(n).
To, ka tasbihi da yabon Ubangijinka, kuma ka nemi gafararsa. Lalle ne Shi Mai karɓar tuba ne.