92
Q.S Hud (11:92)
قَالَ يٰقَوْمِ اَرَهْطِيْٓ اَعَزُّ عَلَيْكُمْ مِّنَ اللّٰهِ ۗوَاتَّخَذْتُمُوْهُ وَرَاۤءَكُمْ ظِهْرِيًّا ۗاِنَّ رَبِّيْ بِمَا تَعْمَلُوْنَ مُحِيْطٌ
qāla yā qaumi arahṭī a‘azzu ‘alaikum minallāh(i), wattakhażtumūhu warā'akum ẓihriyyā(n), inna rabbī bimā ta‘malūna muḥīṭ(un).
Waɗannan ne garuruwan da Muka bayyana muku wasu labaransu. Kuma lalle manzanninmu sun zo musu da bayyane, sai ba su yi imani ba bayan sun ƙaryata a gabãni. Haka Allah Yana sanya rufi a kan zukãtan mãsu kafirta.